BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Mayaƙan Houthi sun sake kai hare-hare kan cibiyoyin soji a Saudiyya
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya a ranar Litinin 14/09/2026
Yadda za ku gane warin jikinku na damun na kusa da ku
Warin jiki matsala ce da aka sani wadda ke iya shafar jin daɗin rayuwar mutum. Masana sun bayyana cewa abin ba zufar kanta ba ne, sai dai yawan ƙwayoyin cuta da suke girma a cikin zufar.
Kuskuren VAR: Me ya sa ba a soke ƙwallon Haaland ba?
Manchester United ta yi rashin nasara a wasan hamayya da Manchester City, amma abin da ya fi ɗaukar hankali shi ne ƙwallon da Haaland ya ci da cewar an yi satar gida.
Hanyoyi huɗu da za ku bi domin sayen hannun jari
Masanin tattalin arziki a Jami'ar Hafr Al Batin da ke Saudiyya ya yi bayanin yadda matasa za su amfana da kasuwar hannun jari yayin da IPO na Matatar Dangote ke tafe.
Matuƙin jirgin Amurka da aka harbo a Iran ya faɗi yadda ya tsira
Wani matuƙin jirgin saman rundunar sojin saman Amurka ya bayyana yadda ya yi ta faɗowa daga sama bayan laimarsa ta samu matsala, lokacin da aka harbo jirginsa a sararin samaniyar Iran, lamarin da ya haifar da wata hatsaniyar aikin ceto.
Yadda ƴan bindiga suka sace limamai 6 a Zamfara
Ƴansanda a sun ce wasu ƴanbindiga sun sace limamai shida a ranar Asabar, lokacin da suka halarci wani taron addu'a na neman nasarar Shugaba Bola Tinubu, wanda ke neman wa'adi na biyu a babban zaɓen da za a gudanar a watan Janairu.
Dalilai 4 da suka sa farashin man fetur ya sake tashi a Najeriya
Najeriya na cikin ƙasashen da ke da arzikin man fetur. Amma a wasu jihohin rahotanni sun ce farashin itar man fetur ya haura naira 1,500.
Shin Koriya ta Kudu za ta tura sojoji zuwa Mashigin Hormuz?
Ana ci gaba da yada jita-jita da hasashe cewa gwamnatin Koriya ta Kudu na duba yiwuwar tura sojoji da kayan aikin soja zuwa Mashigin Hormuz.
Ba za mu taɓa miƙa wuya ba - Iran
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya a ranar Lahadi 13/09/2026
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 15 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 14 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 14 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 14 Satumba 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Man United na sake fuskantar kasa kokari da fara kakar nan
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga 14 zuwa 19 ga watan Satumbar 2026.
Bayern na son Wirtz, Dortmund ta fasa sayen Sancho
BBayern Munich na sa ido kan Florian Wirtz, yayin da ɗan wasan gaban Bournemouth da Brazil Rayan zai iya komawa Liverpool, sai Borussia Dortmund ta fasa sayen Jadon Sancho.
Arsenal na sa ido kan Paz, Liverpool da Villa na harin Ndour
Arsenal na sa ido kan Nico Paz, Liverpool da Aston Villa na son Cher Ndour, Sunderland ta ƙi amincewa da Geny Catamo, da ƙari.
Nakan sa Arsenal ta fuskanci kalubale da gangan - Arteta
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga 7 zuwa 12 ga watan Satumbar 2026.
Liverpool ta nace wa Olise, Manchester United na harin Truffert
Har yanzu Liverpool ta kafe kan son Micheal Olise, duk da cewa Bayern Munich ta ce ba na sayarwa ba ne, shi kuwa Philippe Coutinho ya amince da tafiya Santos, yayin da Man United kuma ke sa ido kan Adrien Truffert.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Shin mata sun fi maza iya juriya wajen gudu?
Mata sun yi nasara a kan maza a wasu manyan abubuwan da suka faru a cikin 'yan watannin nan.
Me ya sa ake bayar da shawarar samar da dokar yin wa'azi a Najeriya?
Majalisar Ƙoli ta kan harkokin Shari'ar Musulunci ta Najeriya ƙarƙashin shugabanta mai alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa'ad Abubakar III ta nemi da a samar da dokokin da za su tantance masu wa'azi.
Jerin ƴan takarar shugaban Najeriya 18 da za su fafata a 2027
Hukumar INEC a Najeriya, ta wallafa jerin sunayen ƴan takarar shugaban ƙasa da mataimakansu da za su fafata a babban zaɓen watan Janairun 2027
Yaya ƙarfin sojin Nijar yake, kuma mene ne rauninta?
Nijar ba ta da sojojin ruwa, saboda ƙasa ce da ba ta da gaɓar teku daga dukkan sassan iyakokinta.
Abin da muka sani game da birnin Mocha da Houthi suka mamaye
Tashar jiragen ruwa ta Mocha tana yammacin lardin Taiz, mai tazarar kilomita 65 zuwa 75 daga arewacin mashigin Bab al-Mandab, sannan tana da nisan kusan kilomita 100 daga yammacin birnin Taiz.
'Ƙarfin sojin Iran ya zarce tunanin maƙiya'
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya a ranar Asabar 12/09/2026
Halin da Sheikh Lukuwa ke ciki bayan matashi ya caka masa wuƙa a masallaci
Wasu ƙungiyoyin Malaman addinin Musulunci da suka haɗa da na ƙungiyar sufaye ta Tijjaniya a Najeriya da zuri'ar Sheikh Usmanu Danfodiyo da sauran su, sun gabatar da koke ga gwamnatin Jihar Sakkwato da kuma Fadar Mai alfarmaSarkin Musulmi kan wasu kalamai da ake dangantawa da Sheihk Ayuba Musa Lukuwa da ake zargi suna taɓa martaba da matsayin Annabi Muhammad (SAW).
Shin Trump zai iya biyan dala $5,000 ga kowane ɗan Amurka da ya zaɓi jam'iyyarsa?
Masu sharhi suna tambaya ko tayin shugaban Amurka na shekarar zaɓe yana da amfani, na halal ne ko kuma mai araha.
Mene ne kalaman ɓatanci, mene ne kuma hukuncinsa a addinin Musulunci?
An sha samun yanayin da ya janyo aka kashe wasu mutanen bisa zarge-zargen sun furta kalaman ɓatanci ga Annabi S.A.W.
Gwamnonin Najeriya da ke neman wa'adi na biyu a zaɓen 2027
Yayin da wasu jihohi za su fuskanci sauyin shugabanci, akwai waɗanda gwamnoninsu ke neman wa'adin mulki na biyu bisa tanadin kundin tsarin mulkin ƙasar.
Darussan da aka koya daga hare-haren 9/11 a Amurka
Harin na 11 ga Satumba, wanda aka fi sani da 9/11, ya zama wani muhimmin lamari da ya tsara manufofin ƙasashen waje, tsaro da tattara bayanan sirri a duniya na tsawon kusan shekaru 20 na farkon wannan ƙarni, tare da matakan da aka ɗauka a matsayin martani ga hare-haren.
Ta yaya ƙasashen duniya 9 suka mallaki makamin nukiliya?
A yau, akwai ƙasashe tara da aka sani da mallakar irin waɗannan makamai da suka haɗa da Amurka da Rasha da Birtaniya da Faransa da China da Indiya da Pakistan da Isra'ila da kuma Koriya ta Arewa.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































