Wasanni
KAI TSAYE, Martinelli ya koma Al Hilal ta Saudiyya kan fam miliyan 60
Martinelli ya koma Al Hilal ta Saudiyya kan fam miliyan 60
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa na ranakun 31 ga watan Agusta zuwa 6 ga watan Satumba 2026.























