BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Iran ta kai harin makamai masu linzami kan sansanonin sojin Amurka uku
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 6 ga watan Yunin 2026.
Yaushe wata tawagar Afirka za ta lashe gasar cin kofin duniya?
Moroko ta zama ta farko a Afirka da ta kai wasan kusa da na ƙarshe a gasar cin kofin duniya a Qatar 2022, amma ko yaushe wata tawaga daga nahiyar za ta iya lashe wannan kofin?
Ko haɗakar Obi da Kwankwaso za ta iya kai su ga mulkin Najeriya?
A ƙasar da ke neman wani zaƙaƙuri, da zai iya tsamo ta daga ɗumbin matsaloli, masu goyon bayansa a shafukan sada zumunta na ɗaukaka Obi zuwa wani matsayi na wanda 'babu kamarsa'.
Yadda halin rashin tabbas ya jefa wasu 'yan takarar APC cikin damuwa
Yadda wasu 'ya'yan jam'iyyarAPC ke cikin damuwa saboda rashin ba su takardar shaidar tsayawa jam'iyyar takara
Wace irin alaƙa ce tsakanin China da Koriya ta Arewa?
Ƙasashen biyu na da alaƙa, amma ba wadda za a iya kira mai yauƙi ba, in ji Eun-ju Choi, mai bincike a cibiyar ilimi ta Sejong Institute da ke birnin Seol.
Yadda ake cire ƙodar ƴan ci-rani a Libya
Waɗanda aka yi garkuwa da su sun nuna mana shaidar azabtarwa, kuma sun ce an ajiye su a cikin matsanancin yanayi, inda kusan mutane 180 ke kwana a ɗaki guda.
Mutanen da bai kamata su sha mangwaro ba
A wasu lokuta, abin da ake ɗauka a matsayin "kyakkyawan abinci mai gina jiki" na iya jawo matsala ga wasu rukunin mutane idan ba a yi hankali.
Messi da Ronaldo: Hamayyar da ta kawo sauye-sauye a ƙwallon ƙafa
Cristiano Ronaldo da Lionel Messi suna kan ganiyar taka leda sama da shekara 20, BBC ta duba yadda hamayya a tsakaninsu sauya ƙwallon kafa.
Ko Bola Tinubu ya taɓa faɗuwa zaɓe?
Nasarar da ya samu a zaɓen 2023 ta sanya shi a sahu ɗaya da gaggan shugabannin siyasa kamar Shehu Shagari da Olusegun Obasanjo da kuma marigayi Umaru Musa 'Yar'aduwa, waɗanda suka yi 'da gamo da kasawa'.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 10 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 10 Yuni 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 10 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 9 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
Real Madrid na harin Calafiori, Tottenham na son Romero
Real Madrid na harin ɗan wasan Arsenal Calafiori, sai Tottenham na duba yiuwar siyen dan wasan Juventus Bremer don maye gurbin Romero, yayin da Manchester United ke son ɗan wasan Newcastle Hall.
Ƴan Afirka bakwai da za su taka rawar gani a Gasar Kofin Duniya 2026
Da yake kasa 10 ce za ta wakilci Afirka a gasar cin kofin duniya a 2026, BBC ta zakulo muku ƴan wasan Afirka bakwai da za su taka rawar gani a gasar a bana.
Spurs na son ɗaukar Savinho, United na son Anderson
Spurs na samun ci gaba a tattaunawar da suke yi da Manchester City wajen ɗaukar ɗan wasan ta Savinho
'Muna zargin kashe shi aka yi' - iyalan Abubakar Lawal ɗan wasan Najeriya da ya mutu a Uganda
A lokacin rasuwar tasa, 'yan sandan Uganda sun bayyana cewa Lawal ya mutu ne sakamakon fadowa daga saman wani bene. Sai dai iyalansa sun ce har yanzu ba su gamsu da wannan bayani ba.
Shin Portugal ta fi ƙoƙari a wasa idan babu Ronaldo - ko zai iya zaman benci?
A lokacin da Cristiano Ronaldo ke shirin buga wa Portugala gasar kofin duniya karo na shida, BBC Sport ta yi duba kan matsayinsa a tawagar kasar.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Wane tasiri rundunar tsaron gandun daji za ta yi ga matsalar tsaro a Najeriya?
Ofishin mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro da ma'aikatar muhalli ta Najeriya ne za su kula da shirin, amma jihohi ne za su ɗauki dakarun.
Trump ya ce Iran ce ta harbo helikwaftan Amurka kuma sai sun rama
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai kan yaƙin Iran da Amurka da Isra'ila da wasu abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Talata 09/06/2026.
Sabbin hare-haren Iran kan Isra'ila: Wane saƙo hakan ke aikawa?
Matakin Iran na iya haifar da matsala kan kan yarjejeniyatmra btsagaita wuta da ke gafama yanzu haka.
Yadda Messi ya sauya salon wasansa a cikin fili
Lionel Messi zai buga gasar kofin duniya ta shida a bana tare da Argentina, Guillem Balague ya yi rahoto kan yadda Messi ya canja salon wasansa.
Yadda kura ta turnuke a jam'iyyar NDC a Kano
Har yanzu akwai sauran rina a kaba a jam'iyyar NDC a Kano
'Na fitar da rai a soyayya, zan ƙarasa rayuwata ni kaɗai'
Matar wadda ta ce ta kasance tare da masoyinta tun suna ƴan shekara 17 har zuwa lokacin da mutuwa ta raba su a lokacin korona, ta yi zawarawa maza har guda huɗu waɗanda dukkaninsu suka damfare ta.
Ƴan Afirka nawa ne suka maƙale a yaƙin Rasha da Ukraine?
Alƙaluma da Ukraine ta fitar sun nuna cewa ɗaya daga cikin duk fursunonin yaƙi takwas da ƙasar ta kama ɗan Afirka ne.
Trump ya gargaɗi Netanyahu cewa 'zai bar shi da Iran'
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai kan abubuwan da ke faruwa tsakanin Iran da Amurka da Isra'ila da kuma sauran muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 08/06/2026.
Lokuta biyar da arewa da gabashin Najeriya suka haɗu a siyasance
Tun daga Jamhuriya ta 1 ne shugabannin siyasa daga arewa da gabashi suka riƙa ƙulla ƙawance domin kafa gwamnati ko shiga zaɓe, inda a wasu lokutan ake samun nasara, wasu kuma ba a samu.
Ko Amurka, Mexico da Canada za su iya manta bambancin da ke tsakaninsu a gasar Kofin Duniya?
Shugaban Amurka ya yi alfaharin cewa Amurka ce jagora a nahiyar. Hakan kuma na iya dagula lamura da maida hannun agogo baya a zaman tankiyar da ke tsakanin ƙasashen kan hulɗar kasuwanci, ci rani da safarar miyagun ƙwayoyi tun bayan da Trump ya dawo mulki.
Me ya sa matsalar tsaron Najeriya ta ƙi ƙarewa duk da kuɗin da gwamnati ke kashewa?
Daga wannan gwamnati zuwa waccan, a kowace shekara kason da ake ware wa fannin tsaro a kasafin kudi shi ne ke da kaso mafi yawa. To amma me ya sa aka kasa shawo kan matsalar tsaron?
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































