BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Sakamakon zaɓen gwamnan jihar Osun
Wannan shafi ne da ke kawo yadda zaɓen gwamnan Osun da sauran abubuwa ke wakana a Najeriya da sassan duniya 15/08/2026
'Ya kamata malaman adinin musulunci su nesanta addini daga harkokin siyasa'
Malamin ya yi gargadin cewa kalaman Sheikh Jingir na iya haifar da ce-ce-ku-cen da zai iya kai wa ga zub da jini.
Sarautun ƙasar Hausa da ake dandaƙe namiji kafin a naɗa shi
A ƙasar Kano, ɗaya daga cikin masarautu mafi ƙarfi a ƙasar Hausa, an fara amfani da irin wannan tsari ne a ƙarni na15 zamanin sarkin Kano Mohamamd Rumfa.
Ko Mourinho zai iya mayar da Real Madrid kan ƙadamin nasara?
Mourinho ya lashe kofi guda ɗaya kacal tun bayan da ya bar Real Madrid, wato gasar Firimiya da ya ci a wa'adinsa na biyu da Chelsea a shekarar 2015. Zaman da ya yi daga baya a Manchester United, Tottenham, Roma, Fenerbahce da Benfica ya samar da wasu nasarori a gasar kofuna, amma kuma ya kasance cike da rikice-rikice da cece-kuce.
Abu 5 da ya kamata ku sani kan zaɓen gwamnan jihar Osun
A ranar Asabar 15 ga watan Agustan nan al'ummar jihar Osun da ke kudu maso yammacin Najeriya za su fita rumfunan zaɓe domin kaɗa ƙuri'ar zaɓen gwamnan da zai jagorancin jihar tsawon shekaru huɗu masu zuwa.
Yadda saƙonnin ƙarya a kafofin sadarwa ke janyo hantarar ƴan ci-rani a Libya
Wani shafin sada zumunta a dandalin X daga Masar ya wallafa wani saƙo da ke iƙirarin cewa za a "tsugunar da baƙin haure ƴan Afirka 850,000 cikin al'ummar Libya".
An sanar da kuɗin kujerar aikin Hajjin 2027 a Najeriya
Hukumar NAHCON ta kuma sanya ranar 26 ga Satumba 2026 a matsayin ranar ƙarshe kuma ta kammala ɗora bayanan na dukkan maniyyatan Hajjin 2027.
Shugabannin da aka taɓa buɗe wa ɗakin ƙabarin Manzon Allah a Madina
Duk da cewa ɗakin da kabarin annabi Muhammad SAW yake ya kasance koyaushe a kulle sannan ba a barin jama'a su shiga, amma wasu shugabannin ƙasashe sun samu damar shiga ɗakin, ɗaya daga cikin wurare mafi daraja a addinin Islama.
Shin Iran ta amince da kwance ɗamarar ƙungiyoyi masu ɗauke da makamai?
Rahotanni sun nuna cewa ya gana da manyan jami'an Iraqi domin tattauna batun kwance damarar waɗannan ƙungiyoyi.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 16 Agusta 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 15 Agusta 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 15 Agusta 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 15 Agusta 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Arsenal na son Osimhen, Barca za ta taya Rodri fam miliyan 60
Arsenal na kan gaba wajen zawarcin Jack Hinshelwood, Barcelona za ta sake taya Rodri, Manchester United da Tottenham da Arsenal na hamayya kan Victor Osimhen.
Yadda tawagar ƙwallon mata ta Afghanistan ta yi nasara kan tsaurin Taliban
Ƙungiyar tana fatan nan gaba za ta cancanci shiga gasannin ƙasa da ƙasa, kamar gasar cin kofin duniya da kuma Olympics.
Dalilan da suka sa Najeriya ta gaza samun tikitin Gasar Kofin Duniya ta mata
Najeriya ita ce kasar da ta lashe gasar kofin Afirka ta mata sau 10 a tarihi, wadda ta mamaye duk wasu wasanni da ake yi na mata a nahiyar.
KAI TSAYE, A ina Super Falcons ta yi kuskuren gaza zuwa Kofin Duniya?
Wannan shafi ne da ke kawo muku Labaran wasannin BBC Hausa na ranakun 10 - 16 Agusta 2026.
Man City ta sake watsi da tayin Barca kan Rodri, Inter za ta diba lafiyar Spence
Man City ta yi watsi da sabon tayin Barcelona kan Rodri, Ɗanwasan Tottenham Djed Spence na dab da zuwa Inter Milan, An yi watsi da tayin Arsenal kan Marc Pubill.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Ko manyan cinyoyi na sa mutum ya yi tsawon rai?
Akwai shaidu da ke nuna cewa akwai alaƙa tsakanin zagayen cinya da tsawon rai.
Iran ta ce ta kakkaɓo jirgin Amurka maras matuƙi
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Juma'a 14/08/2026
Sharuɗɗa huɗu na sabuwar yarjejeniyar Musulmai da Kiristocin Najeriya
Shugabannin addinin Musulunci da Kiristoci fiye da 50 ne suka rattaba hannu kan wata yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin mabiya addinan biyu a Najeriya.
Fitattun ƴan takarar gwamnan jihar Osun
A ranar Asabar 15 ga watan Agustan nan al'ummar jihar Osun da ke kudu maso yammacin najeriya za su fita rumfunan zaɓe domin kaɗa ƙuri'ar zaɓen gwamnan da zai jagorancin jihar tsawon shekaru huɗu masu zuwa.
Amurka ta ƙaryata cewa sojojinta na cikin yunwa a Gabas ta Tsakiya
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Alhamis 13/08/2026
Sarautu biyar waɗanda asalinsu na bayi ne a wasu masarautun ƙasar Hausa
Bayin Sarki sun samo asali ne tun a lokacin mulkin Haɓe ko Hausawa kuma tun asali ba su da wani matsayi baya ga bauta.
Tsawon wane lokaci Iran za ta iya ɗauka tana yaƙi?
Wata bakwai bayan ɓarkewar yaƙi tsakanin Iran da Amurka, kuma duk da matsin tattalin arziƙi da na ababen more rayuwa kan ƙasar, alamu sun nuna cewa har yanzu mahukuntan ƙasar ba su matsu a kawo ƙarshen yaƙin ba.
Me ya kamata a yi idan mutum ya yanke jiki ya faɗi?
Chinedu Ozor, matashin ɗan wasan baya mai shekara 18 da Katsina United ta ɗauka a kwanakin baya, ya faɗi a fili yayin wasan da ƙungiyar ta kara da Niger Tornadoes a filin wasa na Muhammadu Dikko da ke Katsina.
Abu 3 da Kudu maso Yammacin Najeriya ke la'akari da su wajen zaɓen shugaban ƙasa
Kudu maso Yamma, yanki ne da ke da muhimmiyar rawa a siyasar Najeriya, musamman idan aka zo zaɓen shugaban ƙasa.
Sabuwar dokar noma da aka saka a arewacin Najeriya saboda ƴanbindiga
Matsalar tsaron ta tilasta ɗaukar matakai da dama kuma ɗaya daga cikin matakin shi ne haramta wa manoma shuka duk wani amfanin gona mai tsayi a hanyar Zaria zuwa Sokoto
A shirye muke mu ɗauki tsawon lokaci muna yaƙi - Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 12 ga watan Agustan 2026.
Wane babban ɗan wasa Arsenal za ta saya bayan gaza ɗaukar Vinicius Jr?
Ƙungiyar Arsenal ta gaza cimma burinta na ɗauko ɗan wasan gefe na Real Madrid kuma ɗan ƙasar Brazil, Vinicius Junior, duk da ƙoƙarin da ta yi wanda ya ja hankalin duniya sosai.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































