BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Wane mataki Najeriya ke ciki wajen aiwatar da kasafin kuɗin 2026?
Wata Cibiyar da ke Neman Tabbatar da Adalcin Ga Jama'a (CSJ) ta buƙaci Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta fara aiwatar da kasafin kuɗin manyan ayyuka na shekarar 2026 nan take, tana mai gargaɗin cewa ci gaba da jinkirta hakan ya saɓa wa tanade-tanaden kundin tsarin mulki da dokar kula da kuɗaɗen Jama'a da kuma dokar kasafin kuɗi.
Za mu mayar da martani kan hare-haren Houthi - Saudiyya
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya a ranar Talata 15/09/2026
Shin yawan kallon bidiyo da yawa na illa ga ƙwaƙwalwar matasa?
Wannan ɗabi'a ta zama dalilin da ya sa mutane da dama ke amfani da gajerun bidiyoyi a kafafen sada zumunta kamar TikTok, Instagram, YouTube Shorts da Facebook.
Abin da malaman jami'a suka faɗa wa masu neman su goyi bayan Tinubu
Ganawa da malaman jami'o'in ta haifar da ce-ce-ku-ce a fadin ƙasar, inda aka ruwaito cewa sun yi mubaya'ar ne da sunan Lakcarori a arewacin Najeriya.
Fitattun Sanatoci 10 da ba za su koma majalisar dattawan Najeriya a 2027 ba
Aƙalla ƴan majalisar dattawan Najeriya 35 ne suka rasa damar sake tsayawa takara a zaɓen 2027 da ke tafe a ƙasar.
Wane ne zai gaji Trump? Ɓoyayyiyar fargabar da Republican ke ciki
Idan jam'iyyar Republican ta yi nasara a zaɓen shugaban Amurka na 2028, wanda zai gaji Trump zai zama shugaban Amurka na 48.
Mayaƙan Houthi sun sake kai hare-hare kan cibiyoyin soji a Saudiyya
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya a ranar Litinin 14/09/2026
Yadda za ku gane warin jikinku na damun na kusa da ku
Warin jiki matsala ce da aka sani wadda ke iya shafar jin daɗin rayuwar mutum. Masana sun bayyana cewa abin ba zufar kanta ba ne, sai dai yawan ƙwayoyin cuta da suke girma a cikin zufar.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 16 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 15 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 15 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 15 Satumba 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Atletico da Juventus na harin Madueke, Liverpool na son Wanner
Atletico Madrid da Juventus na harin Noni Madueke, Liverpool ta shiga sahun ƙungiyoyin da ke sa ido kan ɗan wasan PSV Paul Wanner, sai Lazio na nazari ɗaukar dan wasa mai zaman kansa Mauro Icardi, da ƙarin wasu labaran.
Kuskuren VAR: Me ya sa ba a soke ƙwallon Haaland ba?
Manchester United ta yi rashin nasara a wasan hamayya da Manchester City, amma abin da ya fi ɗaukar hankali shi ne ƙwallon da Haaland ya ci da cewar an yi satar gida.
KAI TSAYE, Sterling ya amince da yin tuƙin ganganci da ta kai shi yin haɗari
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga 14 zuwa 19 ga watan Satumbar 2026.
Bayern na son Wirtz, Dortmund ta fasa sayen Sancho
BBayern Munich na sa ido kan Florian Wirtz, yayin da ɗan wasan gaban Bournemouth da Brazil Rayan zai iya komawa Liverpool, sai Borussia Dortmund ta fasa sayen Jadon Sancho.
Arsenal na sa ido kan Paz, Liverpool da Villa na harin Ndour
Arsenal na sa ido kan Nico Paz, Liverpool da Aston Villa na son Cher Ndour, Sunderland ta ƙi amincewa da Geny Catamo, da ƙari.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Hanyoyi huɗu da za ku bi domin sayen hannun jari
Masanin tattalin arziki a Jami'ar Hafr Al Batin da ke Saudiyya ya yi bayanin yadda matasa za su amfana da kasuwar hannun jari yayin da IPO na Matatar Dangote ke tafe.
Matuƙin jirgin Amurka da aka harbo a Iran ya faɗi yadda ya tsira
Wani matuƙin jirgin saman rundunar sojin saman Amurka ya bayyana yadda ya yi ta faɗowa daga sama bayan laimarsa ta samu matsala, lokacin da aka harbo jirginsa a sararin samaniyar Iran, lamarin da ya haifar da wata hatsaniyar aikin ceto.
Yadda ƴan bindiga suka sace limamai 6 a Zamfara
Ƴansanda a sun ce wasu ƴanbindiga sun sace limamai shida a ranar Asabar, lokacin da suka halarci wani taron addu'a na neman nasarar Shugaba Bola Tinubu, wanda ke neman wa'adi na biyu a babban zaɓen da za a gudanar a watan Janairu.
Dalilai 4 da suka sa farashin man fetur ya sake tashi a Najeriya
Najeriya na cikin ƙasashen da ke da arzikin man fetur. Amma a wasu jihohin rahotanni sun ce farashin itar man fetur ya haura naira 1,500.
Shin Koriya ta Kudu za ta tura sojoji zuwa Mashigin Hormuz?
Ana ci gaba da yada jita-jita da hasashe cewa gwamnatin Koriya ta Kudu na duba yiwuwar tura sojoji da kayan aikin soja zuwa Mashigin Hormuz.
Ba za mu taɓa miƙa wuya ba - Iran
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya a ranar Lahadi 13/09/2026
Shin mata sun fi maza iya juriya wajen gudu?
Mata sun yi nasara a kan maza a wasu manyan abubuwan da suka faru a cikin 'yan watannin nan.
Me ya sa ake bayar da shawarar samar da dokar yin wa'azi a Najeriya?
Majalisar Ƙoli ta kan harkokin Shari'ar Musulunci ta Najeriya ƙarƙashin shugabanta mai alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa'ad Abubakar III ta nemi da a samar da dokokin da za su tantance masu wa'azi.
Jerin ƴan takarar shugaban Najeriya 18 da za su fafata a 2027
Hukumar INEC a Najeriya, ta wallafa jerin sunayen ƴan takarar shugaban ƙasa da mataimakansu da za su fafata a babban zaɓen watan Janairun 2027
Yaya ƙarfin sojin Nijar yake, kuma mene ne rauninta?
Nijar ba ta da sojojin ruwa, saboda ƙasa ce da ba ta da gaɓar teku daga dukkan sassan iyakokinta.
Dokar Kare sirrin bayanai ta BBC
Amincewarku tana da muhimmanci a gare mu, kuma mun himmatu wajen kare sirri da tsaron bayananku. Wannan bayani kan tsare sirri ya nuna yadda Hukumar Yaɗa Labarai ta Birtaniya wato BBC ke tattarawa da amfani da bayanan sirri (wanda kuma ake kira bayanan mutum) lokacin da kuke amfani da shafukan sashen BBC mai watsa shirye-shirye a duniya, wato BBC World Service da sauran ayyukan sassan ayyukan BBC ga al'umma, wato BBC Public Service.
Abin da muka sani game da birnin Mocha da Houthi suka mamaye
Tashar jiragen ruwa ta Mocha tana yammacin lardin Taiz, mai tazarar kilomita 65 zuwa 75 daga arewacin mashigin Bab al-Mandab, sannan tana da nisan kusan kilomita 100 daga yammacin birnin Taiz.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































