BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Mojtaba Khamenei ya sha alwashin ɗaukar fansar kisan mahaifinsa
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Asabar 11 ga watan Yulin 2026
Shin da gaske ne ana fifita Argentina a Gasar Cin Kofin Duniya?
Masar ta yi zargin nuna son kai ga Argentina da kuma fifita babban ɗan wasanta, Lionel Messi. Shin hakan adalci ne?
Nawa ne albashin sojojin Najeriya idan aka kwatanta da sauran ƙasashen Afrika?
"Da can sojoji suna karɓar naira 49,000 a wata ne. Mun yi ƙoƙari sosai, yanzu suna karɓar naira 100,000," in ji Ministan Tsaro
Hanyoyi 5 da matasa za su bi domin yin kuɗi
A wannan zamani babu wani abu da ke gaban matasa da ya wuce samun rayuwa mai inganci wadda kuma ba za ta samu ba ba tare da samun masu gidan rana ba wato kuɗi ko kuma a ce arziki.
Wace rawa Arewa maso Gabas ke takawa a zaɓen shugaban Najeriya?
Yankin ya ƙunshi jihohi shida ne, wato Adamawa, Bauchi, Borno, Gombe, Taraba da Yobe, waɗanda ke da jimillar masu rajistar zaɓe sama da miliyan 12.
Yadda matsalar daba ke ƙara ƙamari a Kano
Yadda fadan daba ya addabi al'ummar Kano
Me ya sa wasu ƙasashe ke fargaba game da sabbin sauye-sauyen WhatsApp?
A farkon watan nan ne WhatsApp ya fara bai wa masu amfani da shi damar ajiye sunan da suke so su riƙa amfani da shi a dandalin, sauyin da ake ganin zai fara aiki nan gaba cikin wannan shekara.
Tinubu ya sake ɗaukar Shettima a matsayin mataimakinsa a zaɓen 2027
Wannan shafi ne da ke kawo muku rahotanni game da jana’izar Khamenei da wasu abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 10/07/2026.
Yadda Netanyahu ya kai ƙarar shugaban Turkiyya wajen Trump
Kamfanin dillancin labaru na Faransa – AFP, ya ruwaito cewa Netanyahu ya zargi shugaban Turkiyya Receb Tayyib Erdogan da ire-irensa da "yin kalamai waɗanda ke nuna adawa da wanzuwar ƙasar Isra'ila tare da neman a shata wani layin tsaro a iyakokin ƙasar ta Isra'ila."
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 12 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 11 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 11 Yuli 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 11 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Sakamakon wasannin Gasar Kofin Duniya 2026
Dukkanin bayanan da suka kamata ku sani kan Gasar Kofin Duniya ta 2026
Wasanni
Spain ta doke Belgium 2-1, za ta kara da Faransa a wasan kusa da na ƙarshe
Wannan sahfi ne da zai kawo mu ku bayanai kan wasan zagayen kwata-fainal tsakanin Sapin da Belgium
Kuɗin da Salah ke nema na sa shakku a komawarsa Saudiya, Munich na son Olise
Kuɗin da Salah ke nema na sa shakku na korar ƙungiyoyin da ke Saudiya ɗaukarsa, Bayern Munich sun fasa siyarwa da Real Madrid Michael Olise, Barcelona ta amince ta ɗauki Karim Adeyemi, da ƙarin wasu labaran.
KAI TSAYE, Ana shakku ko Guehi zai buga wasan Ingila da Norway
Wannan shafi ne da ke kawo mu ku labaran Gasar Kofin Duniya 2026 da sauran labaran wasannin BBC Hausa na wannan mako 6-12 ga watan Yulin 2026.
Barcelona na tattaunawa da Borussia Dortmund kan Adeyemi,Tottenham na harin Muani
Barcelona ta fara tattaunawa da Borussia Dortmund kan yiwuwar ɗaukar Karim Adeyemi, mai shekara 24. Ita kuwa Tottenham na son ɗan wasan tawagar ƙasar Faransa, Randal Kolo Muani.
Me ya sa ƙasashen Afirka ke rashin nasara a mintunan ƙarshe?
Kamar Ghana da Aljeriya a matakin rukuni, Afirka ta Kudu, Senegal, Ivory Coast, da DR Congo duk an yi waje da su a gasar cin kofin duniya bayan an zura musu ƙwallaye masu cin rai a mintunan ƙarshe na wasannin.
Waɗanne ƙasashe ne za su tsallake kwata-fainal a Gasar Kofin Duniya?
Bayanan share fage kan duka wasannin kwata-fainal guda huɗu masu ƙayatarwa na gasar cin kofin duniya, waɗanda za a fara ranar Alhamis.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Mene ne aikin gidauniyar yaƙi da matsalar tsaro a Arewa?
Arewacin Najeriya na fama da matsaloli na tsaro, inda ake da yawaitar mutanen da rikici ya tarwatsa, wani abu da ya ƙara jefa yankin cikin mummunan hali.
Tarukan addini 5 mafiya girma a duniya
Mafiya lokuta ana irin waɗannan tarukan ne shekara-shekara wani abu da ke bai wa masu son halartar taron yin tanadi walau dai na kuɗin tafiya ko guzuri.
Muhammad ya sake zama sunan da aka fi sanya wa jarirai a Ingila da Wales
Wannan dai shi ne karo na uku a jere da sunan na Muhamamd ke zama wanda aka fi sanya wa yara a Ingila da Wales - sunan ne ja-gaba a shekarun 2023 da 2024 da kuma 2025.
Waɗanne ƙasashe ne suka mallaki jiragen yaƙin zamani ƙirar F-35?
Jirgin yaƙi na F-35 ƙirar zamani ne da ke da matukar sauri, kuma an ƙera shi domin gudanar da ayyukan yaƙi iri-iri ta hanyar amfani da fasahohi na zamani, ciki har da tsarin amfani da basirar AI da kuma aika bayanai cikin gaggawa.
Yadda aka binne tsohon jagoran addini na Iran Ayatollah Ali Khamenei
Yayin da jama'a suka taru a Mashhad suna jiran jana'izar Khamenei, an ji wasu suna rera taken neman ɗaukar fansa kan Shugaban Amurka Donald Trump saboda kashe Khamenei.
Yadda Iswap ta fuskanci koma-baya a Najeriya daga farkon 2026
ISWAP ta riƙa kai hare-hare kan sansanonin jami'an tsaro da sojoji a faɗin jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya, kuma ayyukan mayaƙan ƙungiyar sun yi ƙamari ne a watannin Fabarairu zuwa Maris, lokacin watan Ramadana.
Da gaske an daina karɓar takardar naira 100 a Najeriya?
Najeriya na amfani da nau'uka biyu na takardar kuɗi ta naira 100, waɗanda duk hukumomin sun amince da su.
Babu sojan Najeriya da ke karɓar ƙasa da albashin naira 100,000 - CG Musa
Wannan shafi ne da ke kawo muku rahotanni game da jana’izar Khamenei da wasu abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 09/07/2026.
Bowen: Trump ba shi da wani zaɓi da ya wuce tattaunawa da Iran
Babu shakka kan ikon Amurka na kai wa Iran hare-hare da kuma haddasa babbar illa. Amma abin da har yanzu ba ta iya yi ba shi ne karya ƙudurin gwamnatin Iran domin ta yi watsi da muhimman buƙatunta, musamman batun kula da zirga-zirgar jiragen ruwa na Mashigin Hormuz.
Wane ne ɗantakarar gwamnan Kano a jam'iyyar ADC?
Manyan ƴantakara biyu Sheikh Ibrahim Khalil da Ibrahim Al-Amin Little da ke fatan samun tikitin takarar na cikin halin rashin tabbas, yayin da magoya bayansu ke iƙirarin bai wa ɓangarensu takarar.
Me zai faru idan gwamnati ta soke shirin sauya tunanin tubabbun ƴan Boko Haram?
A shekarar 2016 ne gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da wani shirin sauya tunanin tubabbun mayaƙan Boko Haram a cikin tsare-tsarenta na kawo ƙarshen matsalolin tsaro.
Me ya sa aka jinkirta jana'izar Khamenei duk da tanadin Musulunci na gaggauta binne mamaci?
A koyarwar Shi'a, duk da cewa ana son gaggauta binne mamaci, amma ba wajibi ba ne yin hakan.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
































































