BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Nawa sojan Najeriya da ke bakin daga zai riƙa karɓa a wata?
Sai dai bayan albashin sojojin, akwai alawus-alawus da ake biyan sojoji a ɓangarori da dama na aikin.
Aston Villa da Roma na son Endrick, Arsenal na tuntuɓar Barcola
Aston Villa na son aron Endrick, yayin da Harry Kane ke shirin tsawaita kwantiraginsa a Munich, ita kuwa Arsenal ta fara tuntuɓar Barcola.
Shin mutum zai iya gane naman mushen dabba?
Mahaucin ya ƙara da cewa da zarar an buɗe nama, gogaggen mahauci da ya gani zai gane cewa dabbar ta mutu.
'Ba na jin kunyar cewa ina ɗauke da ƙuraje a al'aurata'
A duniya baki ɗaya, ƙiyasin Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) da aka fitar a shekarar 2024 ya nuna cewa kusan mutum miliyan 846 masu shekaru tsakanin 15 da 49 na ɗauke da cutar ƙurajen ala'aura da ake ɗauka da hanyar jima'ia.
Mayaƙan Houthi sun kai hari kan matatar man fetur ta Saudiyya
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Lahadi 9 ga watan Agustan 2026.
Abianosa de Muñoz: Ƙauye a ƙasar Spain da za a yi dare biyu a rana ɗaya
Ƙauyen Abianosa de Muñoz na ƙasar Spain na shirin fuskantar wani dare na musamman, duk da cewa a yanzu kusan babu mazauna a ƙauyen.
Sabbin sharuɗan da Iran ta gindaya kafin buɗe mashigar Hormuz
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya ce tattaunawar ta shiga zango na ƙarshe amma har yanzu ''ba a cimma matsaya kan buɗe mashigar Hormuz'' ba.
Abu biyu da ke hana sababbin jaruman Kannywood haskawa
Wannan ne ya sa wasu ke ganin cewa akwai matasan da ke da baiwa ba sa samun cikakkiyar damar da za su nuna kansu.
Yaushe ne za a yi kusufin rana na 2026 kuma ta yaya za ku iya ganin sa?
A ranar Laraba 12 ga watan Agusta, wasu sassan duniya za su fuskanci kusufin rana. A wasu yankuna zai zama kusufin gaba ɗaya, a wasu kuma zai zama ɓangare guda.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 10 Agusta 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 9 Agusta 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 9 Agusta 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 9 Agusta 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Madrid ta musanta neman Olise daga Bayern
Wannan shafi ne da ke kawo muku Labaran wasannin BBC Hausa na 03 - 09 Agusta 2026
Barcelona ta nace wa Rodri, Romero na son tafiya Arsenal
Barcelona ta ƙara tayi kan Rodri, yayin da Romero ke son tafiya Arsenal, ita kuwa Nottingham Forest na dab da ɗaukar Ousmane Diomande.
Man City ta dage kan Enzo Fernandez, Arsenal na zawarcin Barcola
Manchester City ta dage kan Enzo Fernandez, Arsenal za ta fafata da Manchester United kan Pio Esposito yayin da Liverpool ba ta cimma matsaya ba kan farashin Bradley Barcola.
Arsenal da Man Utd na sa ido kan Elias, Juve za ta karɓi aron Zirkzee
Liverpool ba ta niyyar ɗauko Djed Spence a wannan bazara, Juventus na ƙoƙarin karɓo aron Joshua Zirkzee yayin da Arsenal da Manchester United suka shiga farautar Kaua Elias.
WAFCON: Darussa uku daga wasan Najeriya da Masar
Wannan nasarar ta tabbatar da cewa Najeriya na da saurin ƙwarin gwiwa tare da damar neman lashe gasar karo na 11.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Shin har yanzu Afirka na goyon bayan Infantino a matsayin shugaban Fifa?
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Afirka har yanzu ba ta ɗauki wani matsayi a hukumance ba, amma ina manyan ƙasashen ƙwallon ƙafa na Afirka suka tsaya kan labarin Infantino?
'Mutum 25 sun mutu, macizai sun sari wasu, mata biyu sun haihu muna wajen masu garkuwa'
Daga cikin waɗanda aka ceto akwai mutum 163 da aka yi garkuwa da su a harin da aka kai kan al'ummomin Woro da Nuku a jihar Kwara a watan Fabrairu, inda aka kashe wasu mutane.
Muna da sharuɗa kafin buɗe mashigar Hormuz - Iran
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Asabar 8 ga watan Agustan 2026.
Bangarori 10 na rayuwa da za su fi samar da ayyukan yi a 2030
Ga wasu wurare 10 da ake tsammanin za su taka rawa wajen samar da ayyukan yi da habbaka tattalin arziki a shekaru masu zuwa.
'Abin da ya sa muke so majalisar Najeriya ta dakatar da hutu'
Wasu gungun yanmajalisar wakilan Najeriya sun buƙaci majalisar tarayya ta dakatar da hutun da take yi domin gudanar da zaman gaggawa kan batutuwa da suka shafi ci gaban kasa.
Mutum 6 da ke kan gaba a neman shugabancin Majalisar Dinkin Duniya
Yayin da wa'adin mulkin Sakatare Janar na Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD), António Guterres, ke ƙaratowa ƙarshe a watan Disamban 2026, hankalin duniya ya fara karkata zuwa ga fafatawar neman wanda zai gaje shi.
Su wane ne Ahlul Baiti, kuma mece ce darajarsu a Musulunci?
Addinin Musulunci ya koyar da nuna soyayya da girmamawa ga Ahlul Baiti kamar yadda ya zo a ayoyin Al'qur'ani da hadisai da dama.
Saudiya, Turkiyya da Pakistan sun ƙulla yarjejeniyar tsaro
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Juma'a 7 ga watan Agustan 2026.
'Yadda muka haɗu da juna har muka shiga auren gata a Kano'
A ranar juma'a ne gwamnatin jihar Kano da ɗaura wa ƴanmata da zawarawa - kimanin 1,500 da angwayensu 1,500 - aure, ƙarƙashin shirin auren gata da gwamnatin jihar ke shiryawa a kowace shekara.
Wace riba Saudiyya ke samu daga yaƙin Iran da Amurka?
A cewar kamfanin dillancin labarai na Reuters, ribar da kamfanin ya samu bayan cire haraji da sauran kuɗaɗe ta ƙaru da kashi 44 cikin ɗari.
Ko Iran ce ke kai hare-hare kan cibiyoyin ruwa na Amurka?
Mutane da dama sun yi mamaki a makon da ya gabata lokacin da jihar Minnesota ta Amurka ta sanar da cewa sama da cibiyoyin ruwa 30 na fuskantar abin da ta bayyana a matsayin "hari ta intanet da aka tsara kuma aka kai cikin tsari."
Abubuwan da binciken ICPC ya gano kan hukumar bogi a Najeriya
Rahoton ya ce ya gano cewa Adeniyi Adeyemi ya ribaci raunin dake akwai cikin aikin tattancewa da sanya ido daga hukumomin da alhakin hakan ya rataya a wuyansu wajen tafka wannan ta'asa amma a wani matakin an samu hadin baki ko sakaci daga wasu jami'ai.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































