BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Ba za mu taɓa miƙa wuya ba - Iran
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya a ranar Lahadi 13/09/2026
Shin mata sun fi maza iya juriya wajen gudu?
Mata sun yi nasara a kan maza a wasu manyan abubuwan da suka faru a cikin 'yan watannin nan.
Me ya sa ake bayar da shawarar samar da dokar yin wa'azi a Najeriya?
Majalisar Ƙoli ta kan harkokin Shari'ar Musulunci ta Najeriya ƙarƙashin shugabanta mai alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa'ad Abubakar III ta nemi da a samar da dokokin da za su tantance masu wa'azi.
Jerin ƴan takarar shugaban Najeriya 18 da za su fafata a 2027
Hukumar INEC a Najeriya, ta wallafa jerin sunayen ƴan takarar shugaban ƙasa da mataimakansu da za su fafata a babban zaɓen watan Janairun 2027
Ɓangarori biyar na hannun jari da matasa za su fi samun riba
Masanin tattalin arziki a Jami'ar Hafr Al Batin da ke Saudiyya ya yi bayanin yadda matasa za su amfana da kasuwar hannun jari yayin da IPO na Matatar Dangote ke tafe.
Yaya ƙarfin sojin Nijar yake, kuma mene ne rauninta?
Nijar ba ta da sojojin ruwa, saboda ƙasa ce da ba ta da gaɓar teku daga dukkan sassan iyakokinta.
Abin da muka sani game da birnin Mocha da Houthi suka mamaye
Tashar jiragen ruwa ta Mocha tana yammacin lardin Taiz, mai tazarar kilomita 65 zuwa 75 daga arewacin mashigin Bab al-Mandab, sannan tana da nisan kusan kilomita 100 daga yammacin birnin Taiz.
'Ƙarfin sojin Iran ya zarce tunanin maƙiya'
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya a ranar Asabar 12/09/2026
Halin da Sheikh Lukuwa ke ciki bayan matashi ya caka masa wuƙa a masallaci
Wasu ƙungiyoyin Malaman addinin Musulunci da suka haɗa da na ƙungiyar sufaye ta Tijjaniya a Najeriya da zuri'ar Sheikh Usmanu Danfodiyo da sauran su, sun gabatar da koke ga gwamnatin Jihar Sakkwato da kuma Fadar Mai alfarmaSarkin Musulmi kan wasu kalamai da ake dangantawa da Sheihk Ayuba Musa Lukuwa da ake zargi suna taɓa martaba da matsayin Annabi Muhammad (SAW).
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 14 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 13 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 13 Satumba 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 13 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Arsenal na sa ido kan Paz, Liverpool da Villa na harin Ndour
Arsenal na sa ido kan Nico Paz, Liverpool da Aston Villa na son Cher Ndour, Sunderland ta ƙi amincewa da Geny Catamo, da ƙari.
Nakan sa Arsenal ta fuskanci kalubale da gangan - Arteta
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga 7 zuwa 12 ga watan Satumbar 2026.
Liverpool ta nace wa Olise, Manchester United na harin Truffert
Har yanzu Liverpool ta kafe kan son Micheal Olise, duk da cewa Bayern Munich ta ce ba na sayarwa ba ne, shi kuwa Philippe Coutinho ya amince da tafiya Santos, yayin da Man United kuma ke sa ido kan Adrien Truffert.
Zubimendi ka iya barin Arsenal, Madrid za ta tsawaita kwantiragin Guler
Watakila Martin Zubimendi ya gabatar da bukatar barin Arsenal a watan Janairu, yayin da Mauro Icardi ke da damar tafiya Everton, kungiyar da ta basar a kan maganar alakarta da Anthony Martial.
Yaushe Afirka za ta sake samun Ballon d'Or?
An zabi Sadio Mane da Achraf Hakimi a matsayin waɗanda za su yi takarar kyautar Ballon d'Or ta wannan shekarar - amma yaushe ne wani ɗan Afirka zai lashe kyautar da ta fi kowacce shahara a fagen ƙwallon kafa a karon farko tun shekarar 1995?
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Shin Trump zai iya biyan dala $5,000 ga kowane ɗan Amurka da ya zaɓi jam'iyyarsa?
Masu sharhi suna tambaya ko tayin shugaban Amurka na shekarar zaɓe yana da amfani, na halal ne ko kuma mai araha.
Mene ne kalaman ɓatanci, mene ne kuma hukuncinsa a addinin Musulunci?
An sha samun yanayin da ya janyo aka kashe wasu mutanen bisa zarge-zargen sun furta kalaman ɓatanci ga Annabi S.A.W.
Gwamnonin Najeriya da ke neman wa'adi na biyu a zaɓen 2027
Yayin da wasu jihohi za su fuskanci sauyin shugabanci, akwai waɗanda gwamnoninsu ke neman wa'adin mulki na biyu bisa tanadin kundin tsarin mulkin ƙasar.
Darussan da aka koya daga hare-haren 9/11 a Amurka
Harin na 11 ga Satumba, wanda aka fi sani da 9/11, ya zama wani muhimmin lamari da ya tsara manufofin ƙasashen waje, tsaro da tattara bayanan sirri a duniya na tsawon kusan shekaru 20 na farkon wannan ƙarni, tare da matakan da aka ɗauka a matsayin martani ga hare-haren.
Ta yaya ƙasashen duniya 9 suka mallaki makamin nukiliya?
A yau, akwai ƙasashe tara da aka sani da mallakar irin waɗannan makamai da suka haɗa da Amurka da Rasha da Birtaniya da Faransa da China da Indiya da Pakistan da Isra'ila da kuma Koriya ta Arewa.
Mayaƙan Houthi sun ''kammala'' ƙwace iko da mashigar Bab al-Mandab
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya a ranar Juma'a 11/09/2026
Wane mutum ne ya fi kowa tsufa a duniya yanzu haka?
A ƙa'ida idan aka ce mutum mafi tsufa a duniya, ana nufin wanda aka tabbatar da shekarunsa ta hanyar takardar haihuwa ko bayanan haihuwarsa na asibiti a hukumance.
Abincin Afirka 5 da kimiyya ta tabbatar da matuƙar amfaninsu ga lafiya
Daga zogale zuwa hatsin Acha, tare da kuka, dawa zuwa hatsin Teff akwai nau'o'in abinci da dama na Afirka da suka yi suna saboda yalwar sinadaransu masu gina jiki.
Me ya faru a harin 11 ga Satumba, kuma mutum nawa ne suka mutu?
A yau ne za a gudanar da bikin tunawa da waɗanda suka rasa rayukansu a harin a Amurka, inda ake sa ran gudanar da bukukuwa da wasu shirye-shirye daban-daban.
Harin Iran ya lalata jiragen yaƙin Amurka 20 a Jordan
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya a ranar Laraba 10/09/2026
Su wane ne mayaƙan Houthi a Yemen, kuma me ya sa suke rikici da Saudiyya?
A cikin ƴan makonnin nan, an sake samun ƙaruwar rikici tsakanin mayaƙan Houthi na Yemen da Saudiyya, lamarin da ya jawo tattaunawa kan rawar da ƙawancen tsaro na Pakistan da Turkiyya da Saudiyya ka iya takawa.
Mene ne hijabi, kuma mene ne asalinsa a Musulunci?
An dai sha ganin yadda batun saka hijabi ke tayar da ƙura, lamarin da ya sa wasu ke tambayar matsayinsa da asalinsa, musamman ganin akwai na'uka daban-daban na hijabin.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































