Coronavirus: Yadda za ku ɗinka takunkumi da kanku don kariya

Bayanan bidiyo, Bidiyon yadda za ku dinka takunkumi da kanku don kariya
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wannan bidiyo ne da ke koya muku yadda za ku ɗinka takunkumi da kanku don kariya daga daukar cutar korona.