Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Asabar 21/03/2026
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Asabar 21/03/2026
Taƙaitattu
- Amurka na tunanin kammala yaƙin Iran - Trump
- Amurka ta ɗage takunkumin da ta sanya wa man Iran
- Illar yin aure bayan shekara 35 ga maza
- Iran da Isra'ila sun yi musayar hare-hare cikin dare
- Ƴanbindiga sun sace sakataren ƙaramar hukuma a jihar Kano
- Iran ta ce ta harbi wani jirgin yaƙin Isra'ila
- Zan tsaya takarar sanata a zaɓen 2027 - Gwamnan Nasarawa
