Arsenal ko PSG? Wa zai lashe Champions League na bana

Bayanan bidiyo, Arsenal ko PSG? Wa zai lashe Champions League na bana
Arsenal ko PSG? Wa zai lashe Champions League na bana
An wallafa

"Muna da ƙwarin gwiwar lashe Champions League a bana"

Yayin da Arsenal da PSG za su fafata a wasan ƙarshe na gasar ranar Asabar, magoya bayan ƙungiyoyin biyu sun bayyana fatansu.

🎥 - Mohammed Abdu/ Abba Auwalu