BBC News,
Hausa
Tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
Labaran Duniya
Kallo
Sauraro
Sassa
Labaran Duniya
Yaƙin Iran
Wasanni
Nishadi
Cikakkun Rahotanni
Duk batutuwa
Yaƙin Iran
Wasanni
Nishadi
Cikakkun Rahotanni
Duk batutuwa
Ghana: Ma'aikatan lafiya na yajin aiki
Karanta rubutu kawai domin rage cin data
2 Yuni 2018
Kalli hotonan yadda ma`aikatan cibiyar gwajin cututtuka na Ghana suka yi yajin aiki
Bayanan hoto,
Cibiyar gwajin cututtuka ta Korle-Bu Teaching Hospital ita ce mafi girma a fadin kasar Ghana.
Bayanan hoto,
Ma'aikatan na bukatar a sanya su a cikin wani tsarin biyan albashi bai daya, sannan a kyautata musu yanayin aiki.
Bayanan hoto,
Cibiyar tana da yawan hada hadar mutane, amma yajin aikin yasa yanzu cibiyar kamar anyi shara.
Bayanan hoto,
Ma`aikatan suna bukatar gwamnati ta biya musu bukatu hudu, kafin su janye yajin aikin.
Bayanan hoto,
Yajin aikin da ma`aikatan cibiyar gwajin cututtukan suke yi ya jefa jama`a cikin mawuyacin hali.
You might also like:
news
|
sport
|
weather
|
worklife
|
travel
|
future
|
culture
|
world
|
business
|
technology