Muna taya 'yan Bayern murna, PSG 0-1 Bayern Munich
Muna taya 'yan Bayern Munoich murnar lashe wannan kofi tare da fatan za mu haɗu a sabuwar kaka mai zuwa ba tare da korona ba.
Masu bibiyarmu nan muka kawo ƙarshen sharhi a shafin namu.
Umar Mikail ke cewa mu kwana lafiya.